iqna

IQNA

IQNA - Kungiyar 'yan ta'adda ta ISIS ta dauki alhakin harin farko kan dakarun da ke da alaka da gwamnatin rikon kwaryar kasar Siriya a cikin wata sanarwa da ta fitar.
Lambar Labari: 3493337    Ranar Watsawa : 2025/05/30

Tehran (IQNA) kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa Amnesty International ta yi gargadi kan cin zalun da Isra’ila take yi akan Falastinawa.
Lambar Labari: 3485792    Ranar Watsawa : 2021/04/07

Tehran (IQNA) kungiyar kare hakkin bil adama ta Amnesty International ta bukaci mahukuntan Saudiyya da su saki Muhammad Khidri.
Lambar Labari: 3485081    Ranar Watsawa : 2020/08/13

Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa ta bayar da kakkausan martani dangane da harin da aka kaiwa musulmi a kasar New Zealand.
Lambar Labari: 3483465    Ranar Watsawa : 2019/03/16